Sabuwar Wakar Siyasa Daga Bakin Ado Gwanja Ft. Hamisu Breaker, Kawu Dan Sarki – 2G Gawuna Garo (Magajin Baba 2023) Mp3 Download. Sauran Mawakan Hausa Irinsu Dan Musa Newprince, Fresh Emir, Da Sauransu Sunyi Kokari Cikin Wakar. Wannan Ce Wakar Siyasa Ta APC A Kano Wadda Ake Sauraro Sosai, Baba Ganduje Da Magoya Bayansa Suna Son Wakar.