Gangariyar Waka Ta Umar MB – Kin Hadu ( Sabuwar Waka ) Mp3 Download. Duk Wakokin Umar MB Sunada Dadi Tareda Ma’ana, Sannan Wakokinsa Sunada Alaka Da Soyayya. Umar MB Ya Kware Wajen Wakokin Soyayya Masu Saka Farin Ciki, A Cikin Wakokinsa Zaka Koyi Yadda Ake Kula Da Mata Ko Budurwa, Hakama Matan Na Koyon Kalaman Soyayya Da Tsararren Zancen So.